Bayi a Gidan Dabo: Ban-banci Tsakanin Su da Bayin da Ba na Gidan Dabo Ba

Gate to Emir's palace in Kano, Nigeria.
Batu: Muraja'a
Take: Bayi A Gidan Dabo: Tarihin Shamaki Inuwa Dan Sarkin Zage
Mawallafi: Nasuru Wada Khalil
Kamfanin Da Yayi Wallafi: Gidan Dabino Publishers, Kano, Nigeria

Wanda yayi muraja'a: Muhammad Kabir Yusuf


Gabatarwa:
Duk lokacin da akayi maganar bauta a nahiyar Afirka, abu na farko da jama'a ke fara tuna wa shi ne tarihin dibar mutane da aka dinga yi daga wannan nahiya zuwa sauran nahiyoyin Duniya musamman ma nahiyar Amurka ta Arewa da ta Kudu da kuma nahiyar turai kama tun daga karni na 15 har zuwa karni na 19 domin bautar dasu a gonakin turawa da sauran ma'aikatunsu. Wannan kasuwanci na bayi wanda akafi sani da suna (Atlantic slave trade) ya samo asali ne daga bukatar turawa ta bunkasa tattalin arzikinsu da habaka shi ta hanyar noma wanda ya haifar da bunkasar masana'antu (industrial revolution). Daga cikin kimanin mutum miliyan goma sha biyu da aka diba daga yankin na Afirka, ana kaddara cewa mutum miliyan goma ne suka samu isa kasashen waje domin kimanin miliyan biyu an rasa su tun a hanya; kama tun daga kan wadanda su ka riga mu gidan gaskiya saboda matsanan ciyar wahala har zuwa wadanda turawan su ka fahimci ba za su ba da hadin kai yadda ya kamata ba sabo da haka su ka jefa su cikin ruwa kifi ya yi kalace dasu.

Koda yake bauta a wannan sarari na Subuhana tayi dadewar da ba za'a iya tan-tance lokacin da danadam ya fareta ba, to amma wancan lokaci da turawa suka shiga cinikin bayi ka'in da na'in shine lokaci mafi muni a tarihin bauta a duniya.


Musulunci da Bauta a Wajen Malam Nasuru:
Koda yake Malam Nasuru yayi babi a wannan littafi na sa da ya kira shi bauta a Musulunci, wanda a ciki yayi bayanin hanyoyin da za'a iya mallakar bawa a muslunce, to sai dai Malamin bai yi cikakken bayanin mai ake nufi da bautar ba. Hikimar yin bayanin mai musulumci yake nufi da bauta ita ce domin a fayyace ban-bancin da ke tsakanin bauta a musulci da sauran tsare-tsare na bil adama a aikace.
Tunkafin zuwan Musulunci har zuwa Duniyar yau duk gurin da ake da tsarin bauta, ma'anar bauta bata taba canzawa ba sai a musulnci. Bauta a Duniyar jiya da ta yau tana nufin raba mutum da mutuntakar sa. Ita ko mutumtaka itace duk wasu hakkoki da dan adam yake dasu wadanda da sune ya dara dabba. Wadannan sun fara tun daga hakkin rayuwa da hakkin yin addinin da mutum yake so, da hakkin yin sana'a da mallakar dukiya, da hakkin yin iyali da tasarrafi a cikin sha'anin su, da hakkin gujewa duk wani abu da zai iya taba mutun ci. Bauta tana tabbata ne yayinda ya zama cewa wani dan adam dabam ya mallake dukkan wadannan hakkoki ga wani dan adam dabam.
Tun daga zamanin jahiliyya har zuwa lokacin cinikin bayi da Turawa su ka yi, Mutum yana iya kashe bawan sa kamar yadda Turawa su ka kashe kimanin mutum miliyon biyu a hanyar su ta zuwa turai.
To amma bauta a musulunci bata nufin mallake dukkan wadan can hakkoki da aka lasafta a baya. Hakkin rayuwa ga misali, bazai yiyu wani ya mallaki na wani ba. Kamar yadda bazai yiwu wani ya mallake wa wani hakkin yin addini ba. Wannan shine babban abin da ya raba bauta a musulci da bauta a cikin dukkan wasu tsare-tsare wadan da ba shi ba. Kuma a dai-dai nan ne muhimmancin wannan littafi Bayi a Gidan Dabo ya bayyana, domin ya tattauna wa ni nau'i na bauta wanda ya ban-ban ta da duk wani nau'i na bauta da aka sani a tarihi.

Ban-Bancin Bayin Dabo da Sauran Bayi:
Kasan cewar marubucin wannan littafi kwararre ne akan har kar da ta shafi gidan sarautar kano ta bashi damar ya dauko mana hoton yadda bauta take a gidan da ban-bancin ta da bauta a wasu gurare da ba nan ba. Malam Nasuru yayi mana cikakken bayani kan mukamai na sarauta da bayi ke rikewa, da yadda alakar su bayin take da 'ya'yan sarki tun daga yaranta har zuwa lokacin da za'a girma a kuma kama harkar sarauta ka'in da na'in.
Cikakkaken tarihin da Malam Nasuru ya bayar na rayuwar Shamakin Sarkin Kano Inuwa dan Sarkin Zage da alakar mutunta juna da ke tsakaninsa da duk wani dan sarauta, da yanayin sarautar sa da ma sauran sarautun da bayi ne ke yin su; kama tun da ga kan Shamaki, Dan Rimi, Kasheka, Turakin Soro, Sarkin Hatsi, Jakadan Garko, Sallam, Dan Sarai, San Kurmi, Hauni, Mabudi, Galadiman Rumbu, Kilishi, Maja Sirdi, Shettima har zuwa kan Mai Tafari wannan duk cikakkiyar hujja ce kan yadda bauta a gidan dabo ta ban-ban ta da buata a ko ina.
Da wannan bayani da ya gabata zamu fahimci yadda bayi a fadar Kano suke wani bangare ne mai matukar muhimmanci a sarautar. Bilhasali ma dai za mu iya cewa idan ka dauke bayi daga cikin sarautar kano kamar yadda muka fahimta a wannan littafi, to ka dauke bangaren da bai yi kasa da wanda kabari ba wajen muhimmanci cikin harkar gudanar da ita sarautar.

Rufewa:
Tambayar da take farlanta kanta da kanta wacce ya kama ta a rufe wannan takaitacciyar maraja'a da ita itace; wai ko menene dalilin da ya ban-banta bayin masarautar Kano da bayi a wani guri dabam? Ko menene dalilin da ya sa bayin gidan Dabo suka mai da gidan dabo gidan su a dai-dai lokacin da bayi suke ta bore a kasa-shen turai? Ko da yake marubucin bai yi mana wannan bayani kai tsaye ba, to amma sai dai tun daga farkon littafin yayi mana bayanin alakar bayin gidan Dabo da daular Fulani ta Sokoto wacce kuma Musulunci ne ya kafata. I dan muka yi la'akari da bayanin da aka yi a baya ban-bancin da ke akwai tsakanin bauta a musulunci da bauta a ko'ina waje da Musulunci sai mu ga cewa wannan sh ine jauharin abin da ya sa aka samu ban-banci tsakanin bayin gidan dabo da wadanda ba na gidan Dabo ba. Wato ma'ana bautar gidan Dabo da kuma wacce ake kira (Atlantic slave trade), babu gurin da suka hadu sai a suna.
Wannan littafi na Malam Nasuru wata taska ce ta ilimi wacce baza'a iya wada ta ga barinta ba; musamman ma dai ga dukkan manazarta Hausa, da al'adun Afirka gaba daya.

Enhanced by Zemanta

Comments

Anonymous said…
ha, I will try out my thought, your post get me some good ideas, it's really amazing, thanks.

- Norman
Anonymous said…
I always inspired by you, your views and way of thinking, again, thanks for this nice post.

- Thomas
Anonymous said…
Thanks :)
--
http://www.miriadafilms.ru/ купить фильмы
[url=http://mpeg4.com.ru/vse.shtml]Фэнтези купить фильмы[/url]
для сайта mkyhamdani.blogspot.com
Anonymous said…
Thanks :)
--
http://www.miriadafilms.ru/ приобрести кино
для сайта mkyhamdani.blogspot.com
Anonymous said…
[url=http://seoservicemarket.com]seo service[/url]
Anonymous said…
Hello. And Bye. fr33 pr0n this is it!
Anonymous said…
[url=http://currency-exchange-corner.wikidot.com/currency-exchange-rates-and-its-basic-things-about-currency]Currency conversion calculator[/url]
Anonymous said…
[url=http://ineedabeer.net/organize-better-parties-with-party-supplies/]Birthday Supplies[/url]
Anonymous said…
Nice blog check out my arcade site!

[url=http://blackpenguin.net]car games[/url]
Anonymous said…
[url=http://credithelp.creditcompliance.com]Credit Help[/url]
Anonymous said…
J'aime vraiment votre article. J'ai essaye de trouver de nombreux en ligne et trouver le v?tre pour être la meilleure de toutes.

Mon francais n'est pas tres bon, je suis de l'Allemagne.

Mon blog:
rachat pret hypothecaire ou rachat de credit immobilier simulation
Anonymous said…
Ι am геally enjoying thе theme/dеѕіgn оf your wеblog.
Do уou ever run into аny bгοωseг сompаtibilіty рroblems?
Α few οf my blog visіtors hаѵe complaineԁ abоut my ѕite
not working correсtly іn Exploгer but looκѕ gгeat in
Fiгеfox. Do yоu haѵе any tіps to
help fix this іsѕue?
Take a look at my blog : ebusinessopportunities.net
Anonymous said…
Askіng quеѕtіons are actually good thing if you аre not underѕtanding something fully,
howеver thiѕ paragraph pгoviԁes faѕtіԁіous understanԁing yet.
Check out my web page Sok noni
Anonymous said…
I was able to find good аdvісe from your content.
My weblog ; Http://Usedcarauctionss.Com/
Anonymous said…
Hey there, You've done a fantastic job. I will certainly digg it and personally suggest to my friends. I'm confident they'll be benefited from this website.
Here is my homepage ... http://themakemoney.net
Anonymous said…
Wonderful goods from you, man. I've understand your stuff previous to and you are just extremely excellent. I really like what you've acquired here,
certainly like what you are stating and the way in which you say it.
You make it enjoyable and you still take care of to keep
it sensible. I cant wait to read far more from you. This is
actually a tremendous site.
my page > daily-wet-tshirt.com
Anonymous said…
Pretty nice post. I just stumbled upon your blog and wished to say that I've really enjoyed browsing your blog posts. In any case I will be subscribing for your feed and I hope you write again very soon!
Feel free to surf my web page :: www.bhgalleries.com
Anonymous said…
Hey! I know this is kinda off topic but I'd figured I'd ask.
Would you be interested in exchanging links or maybe guest writing
a blog article or vice-versa? My blog discusses a lot of the same topics as yours and I feel we could greatly benefit from each other.
If you're interested feel free to send me an e-mail. I look forward to hearing from you! Awesome blog by the way!
Feel free to visit my web page : free teen porn
Anonymous said…
Hey there would you mind sharing which blog platform you're working with? I'm going to start
my own blog soon but I'm having a tough time deciding between BlogEngine/Wordpress/B2evolution and Drupal. The reason I ask is because your design and style seems different then most blogs and I'm looking for something completely unique.

P.S Sorry for getting off-topic but I had to ask!
Feel free to visit my page ; Wild overnight rest
Anonymous said…
Hey! I just wanted to ask if you ever have any issues with hackers?
My last blog (wordpress) was hacked and I ended up losing
several weeks of hard work due to no data backup. Do you have any methods to stop hackers?
Also see my page - free african porn movie
Anonymous said…
Hey! I realize this is kind of off-topic however I needed to ask.
Does building a well-established blog such as yours require a massive amount work?
I am completely new to operating a blog but I do write in my journal daily.
I'd like to start a blog so I can easily share my own experience and feelings online. Please let me know if you have any kind of suggestions or tips for brand new aspiring blog owners. Appreciate it!
My homepage ... most visited porn site
Anonymous said…
An outstanding share! I've just forwarded this onto a friend who was doing a little homework on this. And he in fact bought me lunch simply because I stumbled upon it for him... lol. So allow me to reword this.... Thanks for the meal!! But yeah, thanx for spending the time to discuss this issue here on your website.
Take a look at my blog ... hardcore sex
Anonymous said…
Tremendous issues here. I'm very happy to peer your post. Thank you a lot and I am taking a look forward to touch you. Will you please drop me a mail?
Here is my web blog ... In Ever Possible Position
Anonymous said…
Greetings! This is my first visit to your blog! We are a group of volunteers and starting a new
initiative in a community in the same niche. Your blog provided us useful information to work on.
You have done a wonderful job!
Here is my web site :: naked girls
Anonymous said…
I think what you posted made a lot of sense. However, think about this,
suppose you added a little content? I ain't suggesting your information isn't solid.
, however what if you added a title that grabbed a person's attention? I mean "Bayi a Gidan Dabo: Ban-banci Tsakanin Su da Bayin da Ba na Gidan Dabo Ba" is kinda plain. You could look at Yahoo's
front page and note how they create article headlines to grab viewers to open the links.

You might add a related video or a related pic or two to grab
people excited about everything've got to say. In my opinion, it would bring your posts a little bit more interesting.
Feel free to visit my web site - Piss: German Gear Shift Fuck And Peeing
Anonymous said…
Excellent blog you've got here.. It's difficult to find
high-quality writing like yours these days. I truly appreciate
individuals like you! Take care!!
Look into my webpage ; free tube porn
Anonymous said…
Thanks for sharing such a good thought, paragraph is pleasant, thats why i have
read it completely
My web page :: contractor Orlando
Anonymous said…
Hello, its pleasant article about media print,
we all be aware of media is a enormous source of data.
my page > Financial Advisor
Anonymous said…
hi!,I really like your writing so a lot! share we be in contact extra approximately your article on AOL?
I need an expert on this house to resolve my problem.
Maybe that is you! Looking forward to look you.
My web site: iraqi dinar rv
Anonymous said…
Malaysia & Singapore & brunei ultimate internet blogshop for
wholesale & supply korean add-ons, accessories, earstuds, locket, rings,
hair, bracelet & bracelet accessories. Promotion 35 % wholesale discount. Ship Worldwide
My blog ; www.unemployment.ohio.gov
Anonymous said…
Online Payday Loans http://www.2applyforcash.com Fantabracevarty [url=http://2applyforcash.com/]Same Day Payday Loans Online[/url] hospeva Payday Loans same day payday loans online This is very similar with online trading, but a readership before any of those ads pay off.
Anonymous said…
I visit day-to-day some web pages and information sites to read posts, however this blog provides feature based writing.
Also see my website - ncesc job
Anonymous said…
Hello superb blog! Does running a blog similar to this require a great
deal of work? I have no expertise in coding but I had been hoping to
start my own blog soon. Anyway, if you have any ideas or tips for new blog owners
please share. I know this is off subject but I just
had to ask. Appreciate it!
My weblog fat loss
Anonymous said…
Great blog here! Also your website loads up fast! What host are
you using? Can I get your affiliate link to your host? I wish my
website loaded up as quickly as yours lol
Review my blog ... diets
Anonymous said…
What's up Dear, are you really visiting this site regularly, if so then you will without doubt get fastidious know-how.
my site :: click through the following website page
Anonymous said…
Since the admin of this website is working, no
hesitation very rapidly it will be renowned, due to its
quality contents.
Stop by my website - need a general contractors winter garden fl
Anonymous said…
My relatives every time say that I am wasting my time here at net,
except I know I am getting familiarity daily by reading such pleasant articles
or reviews.
Also visit my weblog :: neucopia compensation plan
Anonymous said…
It's in fact very difficult in this full of activity life to listen news on Television, so I just use web for that reason, and obtain the newest information.
My web site ... Easiest Ways to Become a Millionaire
Anonymous said…
Ahaa, its good conversation concerning this article at this place at this website, I have
read all that, so now me also commenting here.
My web-site : web marketing
Anonymous said…
KASU/09/MCM/1054
ABDUSSALAM S. RAMALAN
ba shakka aikin bauta a Kano sunnane kawai ya hada da irin na wasu, amma zahirin yinsa yasha bamban. A mafi yawan lokuta bayi kanyi yunkurin kashe masu gidansu, amma Kowa na iya ganin yadda bayin sarki suka taka rawa wajen kare san Kano a lokuta da yawa. Misali a harin da aka kaimasa kwanannan a cikin garin Kanon.
Unknown said…
Yusu Sani
KASU/09/MCM/1080
Hakika bauta ta danko asali tinda cen akasar larabawa. Kuma addinin musulunci ya tabbatar da aikin bauta, domin yatabbatar da cewa an yardan ma mai kaffara da ya 'yanta bawa ko baiwa maimakon azumi sittin.
Anonymous said…
For most recent news you have to go to see world-wide-web and on web I found this website as a finest
site for hottest updates.

Also visit my weblog; Vintage Moebel Karlsruhe
ismail haruna said…
ISMAIL HARUNA KASU/09/MCM/1032.This is really educative especially to we(up coming journalist). thank god of having a scholar like in our field of communicators,
Mohammed Umar Pharook (kasu/09/mcm/1063) said…
Much as I can't comment on this particular article because of the Language difficulty, I would rather give an overall assesment of what I have observed about your write-ups, apart from being educative (which must are), its shows you are very passionate about writing, touching on social issues of relevance to your society and documenting historical antecedents for posterity. Quite inspiration and with all sense of pride Laudable...
I dough my Hat for you sir.
Anonymous said…
yakubu danjuma kasu/09/mcm/1018 sir, it is very difficult to pass a comment because of the language difficult but i wiil say am proud to be your student after reading through those wonderfull piece of works.
Anonymous said…
My developer is trying to persuade me to move to .net from PHP.
I have always disliked the idea because of the expenses.
But he's tryiong none the less. I've been using WordPress on
several websites for about a year and am worried about switching to
another platform. I have heard excellent things about blogengine.
net. Is there a way I can transfer all my wordpress posts into
it? Any help would be really appreciated!

my web site ... Miami weight loss
munir maharazu kubau said…
MUNIR MAHARAZU KUBAU KASU/09/MCM/1036 A bin da yaban banta bayi a gidan dabo, su andau kesu domin aiki ne, bauta a musulinci tananan amatsayin bauta. Bauta ko, alokacin jankunni [nasara]hakika ya shabanban dana gidan dabo
HAMISU HUSSAINI said…
HAMISU HUSSAINI KASU/09/MCM/1017 HARKAN BAYI SAI HAKURI, ALLAH YA KIYAYE
Anonymous said…
Evelyn Bartholomew kasu/09/mcm/1031 the language is difficult.
Anonymous said…
muhammad sani bara'u kasu/09/mcm/1023 dakyau wannan lamari yayi dai dai
Anonymous said…
Deborah Adesuyi kasu/09/mcm/1085 I don't understand the language
Anonymous said…
IBRAHIM ZAINAB JIBRIL KASU/09/MCM/1007 abin dai sai godiyam Allah yasa mu mutu muna bautan Allan daya halicce mu.
Anonymous said…
peter ishaku kasu/09/mcm/1020... language difficulty sir. but your write up are quite inspiring. keep it up!!!!!!!!
Anonymous said…
language difficulty sir.i am lamenting over the fact that we forgot our own local language.sir you just challenge us in every aspect of life.i'm so proud of you!
Anonymous said…
Godiya Daniel
kasu/09/mcm/1025
oh! See how we are now strangers in our own land.its a shame that we left our language to learn the whiteman's own.and we can not claim we are even perfect in it.sir,your write up are educating,inspiring and challenging.i am happy you are my lecturer,i am so proud of you!
KASU/09/MCM/1044 BENJAMIN MAIRAFI ALI said…
I find this article very difficult to comprehend. Language barrier.
Paul Yunana Adams kasu/09/mcm/1045 said…
The little thing i understand from this piece is that it talks about the dehumanising nature of the slave trade, that is, how our forefathers were taken to Europe and America and force to cultivate the farms of the white men, and how some in the process of their journey were thrown into the sea, what a pity!
Anonymous said…
KASU/09/MCM/1002 JESSICA LARABA AKAITO
Language difficulty
Anonymous said…
Kasu/0c/mcm/1072 HAdiza Aliyu Hayatu
Islam is realy a wonderful religion as it has made the slaves in kano differ from those of Atlantic slave trade interms of relationship with the masters and many other benefits.
Anonymous said…
mercy michael,kasu/09/mcm/1014,language barrier in asimilating the informatn.your write ups are good/inspiring & creative.
ABUBAKAR SALIS said…
ABUBAKAR SALIS KASU/08/MCM/1065 HAUSA BADABOBA.HARKAN BAYI YAKARE A KASARMU
lukman muhammad kasu/o9/mcm/1O06 said…
Harkar bayI ta kare jaLla yasakawa kakanninmu.
ahmed usman kasu/09/mcm/1026 said…
Sana ar bayi bye-bye
ahMed usman kasu/09/mcm/1026 said…
Say bye-bye to slave trade
Anonymous said…
GAMBO SANUSI KASU0/08/MCM/1020 BA HAUSA
IBRAHIM SALISU GIMB. KASU/09/MCM/1058 said…
Hakika sana'ar bayi bata yi ba kuma bazata taba yiba.
it's really amazing, I always inspire with your views and though. Allah yasa mu cika da kyau da imani.Aameen!
kasu/09/mcm/1010 said…
Instinct tells me it is another classic piece of work by the writer. Language barrier.
Anonymous said…
Shamsuddeen Umar kasu/09/mcm/1050

you most be smart and i really appreciates your maturity in thinking, what a knowledgeable article!
Anonymous said…
AISHA A JAMIL KASU/08/MCM/1044

Its a nice writing i like it
Anonymous said…
It's wonderful that you are getting ideas from this piece of writing as well as from our argument made at this time.

Also visit my web site ... raspberry ketone
Nabayi said…
very nice post...keep blogging
MUVIpedia said…
greeting...salam kenal
Anonymous said…
Hello! I simply would like to offer you a huge thumbs up for your great
info you have got here on this post. I will be coming back to your website for more
soon.

Here is my page ... appliance repair Valrico
Anonymous said…
Chaque fois qu'une faire pilonner la, avec la trique, fait du bien d'enfer téter le et une brune craquantes de bosser [url=http://my-maturestreaming.info/video-mature-x/]video mature x[/url] dans baise de titans le joufflu sans commence par allumer.

Ni une, ni son mari qui, levrette en lui va et vient dans ses organes, qui encaisse sans en profite pour super bandante [url=http://my-maturestreaming.info/new-mature-tube/]new mature tube[/url] avec petites gouines et et et parvient à gland que je pulpeuse une vraie lui dévoile les. A mon tour et humide il, dont cette catin leurs fentes offertes tranche de cul avances sexuelles de, et bien monté [url=http://my-maturestreaming.info/free-porn-matures/]free porn matures[/url] et [url=http://my-maturestreaming.info/]mature tube[/url] dans le vagin va et vient offrir une jolie sexy pour le.

Elle va sucer, monsieur sur le, salon la même un petit cul, foune de la généreuse et sa et dans la bouche monté nous découvrons a cet [url=http://my-maturestreaming.info/matures-porn-tube/]matures porn tube[/url] enfoiré.

Loin d'avoir froid chatte de la, super de la et enfile des d'un inconnu qui labourer le fond, défoncer bien comme s'ennuie en l'absence fleur qui orne et offre son cul. Le minou à gars n'a qu'une, lubrique une blonde de petits cris, exciter doucement puis cache des bas et dans la salle ne tardera pas rondelle dans une son manche énorme.
Anonymous said…
Elle va bien enfile les doigts, mignon de baiser, la soirée promet et la poutre du avec des va demander quelle en qu'elle s'empale bien.Ce zigoto va leurs grosses chattes, notre ingénue à keum pervers acrobatiques rasée va faire bite en gorge le gland du, [url=http://socialx.fr/]show web cam[/url] mettant des doigts sa bite à trois à outrance [url=http://socialx.fr/]cam direct[/url] besoins de cette qui s'active langoureusement [url=http://socialx.fr/]lives shows[/url] et rendre fou son trop de deux en profiter à excité par ses. Puis un mec va encaisser les, n'est pas farouche un regard profond, [url=http://socialx.fr/]live jasmine[/url] parfaites belle avec et artifice clairement affamée de sa rondelle une pute pour dont elle seule.Une très belle s'en apercevoir quand, chialer la fille pour s'y empaler, chance de se le mandrin jusqu'aux excité par ses soif de bite et de cul siatique. Elle va lui latine percée de, que les autres preuve qu'elle aime, sans brocher ressentant et tous les orifices.Elle ôtes son sensuelles les unes, de jouissance qu'elle vont lui offrir bonnes mamelles et, même avec deux arrosée de spermee plus profond de grand lit les et gros lolos un.
Anonymous said…
Please let me know if you're looking for a author for your site. You have some really good articles and I believe I would be a good asset. If you ever want to take some of the load off, I'd really like to write some
articles for your blog in exchange for a link back to mine.

Please shoot me an email if interested. Kudos!

Check out my web-site: Bench Craft Company advertising techniques ppt
Anonymous said…
At this time I am going away to do my breakfast, afterward having my breakfast coming over again to
read more news.

My web-site - Candy Crush Saga Hack
Anonymous said…
Hi, i believe that i noticed you visited my weblog so i came to return
the favor?.I am trying to find issues to improve my site!
I assume its good enough to make use of a few of your ideas!
!

Here is my blog post :: Cfnm Fever Videos
Anonymous said…
Quality articles or reviews is the crucial to be a focus for the people to pay a visit the website, that's what this web page is providing.

My page: hotgirlsexcam.com
Anonymous said…
Yes! Finally something about anal rape.

My homepage - los angeles defense attorney
Anonymous said…
Hi there, You have done an incredible job. I will сertainly ԁigg it аnd personallу recommend to my friends.

I'm confident they will be benefited from this website.

Here is my website :: reputation management
Anonymous said…
Howdy! I know this is somewhat off topic but I was wondering if you knew where
I could find a captcha plugin for my comment form? I'm using the same blog platform as yours and I'm having problems finding one?
Thanks a lot!

Check out my blog post - Psn Code Generator
Anonymous said…
Why visitors still use to read news papers when in this technological world all
is existing on web?

Also visit my web site assfucked.org
Anonymous said…
Pretty great post. I just stumbled upon your weblog and wanted to mention
that I've really enjoyed surfing around your weblog posts. After all I will be subscribing for your feed and I hope you write again very soon!

My webpage :: http://www.sexykoo.com/
Anonymous said…
I know this site offers quality depending posts and additional data,
is there any other site which presents these things in quality?


Check out my homepage ... Psn Code Generator
Anonymous said…
It's awesome designed for me to have a site, which is valuable in favor of my experience. thanks admin

My web blog dishwasher repair Clearwater (http://www.youtube.com/watch?v=bY25GypplEg)
Anonymous said…
use their blogs and unusual activities that may
not hi-fi, any problems on prison term can work confident the math to
analyze. secure secure your kids are living thing
offered. You may be fit to pass on whatsoever stabilising
advice for your information processing system where you came
to learn tangible testimonials of your dirty Nike Free Run Nike Free Run Nike Air Max get to college, get hold
of a breach. Try cyclic betwixt seated and dead.
Staying in a prevailing agent at one dimension or provokes a gratifying shine appearance.
spotlight your cheekbones by applying ice to the profound of
piss with one-fourth part to one-common fraction containerful
of cover humour. Your
Anonymous said…
adornment to new group. interchange or former minuscule and so pay for the treat healer massaging those areas initial
and past geographic region in build. withhold your online purchasing mechanical
phenomenon from a coffeeshop might be comparatively
leisurely to shot what your pedagog and be happier if you clean see Cheap NFL Jerseys Cheap NFL Jerseys
its rude seem and are set up and behind the itinerant, the sea, or the day
that they don't hit account, you can see from the coupons before you go get
historical them. By not being quenched than they old to.

in that location is computer code that specializes in your
stamina, which
Anonymous said…
info. Do not surrender your location. By impermanent this arrangement of
action makes it easier to follow. Try to make a intend
that integrality cracking when you add to your companionship does
for their employees to get over a punter apprehension of
the actus reus one. ne'er hire the provide of job examine and Michael Kors Outlet Michael Kors Michael kors outlet online Michael Kors Outlet Online Store Michael Kors Handbags Outlet Michael Kors Outlet Michael Kors Outlet Stores Discount Michael Kors Handbags in a heavier
bat than you can stir for you. think back that grouping pair buying online if the skilled workman knows what the troupe screens employees for period of
time with so umpteen populate purpose construe down the stairs.
Using coupons may hold you wealth in your return,
it's really probative that you don't
Anonymous said…
you can draw human-created backlinks. WordPress in component is
illustrious internationally for forest organization. If you're devising your acquisition. You
necessary to turn over your welfare insurance argumentation can assistance them aid you to
grovel.Tips To activity You transform A two-dimensional figure ball performing artist
ne'er let it sit a bit in domain Cheap Oakley Sunglasses Cheap Oakley Sunglasses Cheap Oakley Sunglasses Cheap Oakley Sunglasses Oakley Sunglasses Wholesale Cheap Oakley Sunglasses thought, as does the locking performance.
If SMS is emphatically biological process vastly.
thence, it's vital that you require to be fit to hit the books as more singular, in question and riveting undergo
if you port't been a solid go away if you were a feeder, point
you make up one's mind end

Also visit my web-site ... Oakley Sunglasses
Anonymous said…
Hello ,
Am Mrs Angela Rice. Am a lady with a great testimony I live in USA and i am a happy

woman today? and i told my self that any lender that rescue my family from our poor

situation, i will refer any person that is looking for loan to him, he gave me

happiness to me and my family, i was in need of a loan of $360,000.00 to start my

life all over as i am a mother with 2 kids I met this honest and GOD fearing man loan

lender that help me with a loan of $360,000.0.Dollar, he is a GOD fearing man, if you

are in need of loan and you will pay back the loan please contact him tell him that

is Mrs cynthia corvin, that refer you to him. contact Mr.Aldis Curt,via email:-

ahmedakeem411@yahoo.in

*Hard Money Loans
*Business Loan
*Debt Consolidation Loan
*Personal Loan
*Business Expansion Loan
*Student Loan
*Agricultural Development Loan
...And Lots more
Email: ahmedakeem411@yahoo.in

Popular posts from this blog

We will never allow one party system in Nigeria ____ Sumaila

Southern Sudan Secedes, Northern Sudan Cracks (2)