Bayi a Gidan Dabo: Ban-banci Tsakanin Su da Bayin da Ba na Gidan Dabo Ba
Batu: Muraja'a
Take: Bayi A Gidan Dabo: Tarihin Shamaki Inuwa Dan Sarkin Zage
Mawallafi: Nasuru Wada Khalil
Kamfanin Da Yayi Wallafi: Gidan Dabino Publishers, Kano, Nigeria
Wanda yayi muraja'a: Muhammad Kabir Yusuf
Gabatarwa:
Duk lokacin da akayi maganar bauta a nahiyar Afirka, abu na farko da jama'a ke fara tuna wa shi ne tarihin dibar mutane da aka dinga yi daga wannan nahiya zuwa sauran nahiyoyin Duniya musamman ma nahiyar Amurka ta Arewa da ta Kudu da kuma nahiyar turai kama tun daga karni na 15 har zuwa karni na 19 domin bautar dasu a gonakin turawa da sauran ma'aikatunsu. Wannan kasuwanci na bayi wanda akafi sani da suna (Atlantic slave trade) ya samo asali ne daga bukatar turawa ta bunkasa tattalin arzikinsu da habaka shi ta hanyar noma wanda ya haifar da bunkasar masana'antu (industrial revolution). Daga cikin kimanin mutum miliyan goma sha biyu da aka diba daga yankin na Afirka, ana kaddara cewa mutum miliyan goma ne suka samu isa kasashen waje domin kimanin miliyan biyu an rasa su tun a hanya; kama tun daga kan wadanda su ka riga mu gidan gaskiya saboda matsanan ciyar wahala har zuwa wadanda turawan su ka fahimci ba za su ba da hadin kai yadda ya kamata ba sabo da haka su ka jefa su cikin ruwa kifi ya yi kalace dasu.
Koda yake bauta a wannan sarari na Subuhana tayi dadewar da ba za'a iya tan-tance lokacin da danadam ya fareta ba, to amma wancan lokaci da turawa suka shiga cinikin bayi ka'in da na'in shine lokaci mafi muni a tarihin bauta a duniya.
Musulunci da Bauta a Wajen Malam Nasuru:
Koda yake Malam Nasuru yayi babi a wannan littafi na sa da ya kira shi bauta a Musulunci, wanda a ciki yayi bayanin hanyoyin da za'a iya mallakar bawa a muslunce, to sai dai Malamin bai yi cikakken bayanin mai ake nufi da bautar ba. Hikimar yin bayanin mai musulumci yake nufi da bauta ita ce domin a fayyace ban-bancin da ke tsakanin bauta a musulci da sauran tsare-tsare na bil adama a aikace.
Tunkafin zuwan Musulunci har zuwa Duniyar yau duk gurin da ake da tsarin bauta, ma'anar bauta bata taba canzawa ba sai a musulnci. Bauta a Duniyar jiya da ta yau tana nufin raba mutum da mutuntakar sa. Ita ko mutumtaka itace duk wasu hakkoki da dan adam yake dasu wadanda da sune ya dara dabba. Wadannan sun fara tun daga hakkin rayuwa da hakkin yin addinin da mutum yake so, da hakkin yin sana'a da mallakar dukiya, da hakkin yin iyali da tasarrafi a cikin sha'anin su, da hakkin gujewa duk wani abu da zai iya taba mutun ci. Bauta tana tabbata ne yayinda ya zama cewa wani dan adam dabam ya mallake dukkan wadannan hakkoki ga wani dan adam dabam.
Tun daga zamanin jahiliyya har zuwa lokacin cinikin bayi da Turawa su ka yi, Mutum yana iya kashe bawan sa kamar yadda Turawa su ka kashe kimanin mutum miliyon biyu a hanyar su ta zuwa turai.
To amma bauta a musulunci bata nufin mallake dukkan wadan can hakkoki da aka lasafta a baya. Hakkin rayuwa ga misali, bazai yiyu wani ya mallaki na wani ba. Kamar yadda bazai yiwu wani ya mallake wa wani hakkin yin addini ba. Wannan shine babban abin da ya raba bauta a musulci da bauta a cikin dukkan wasu tsare-tsare wadan da ba shi ba. Kuma a dai-dai nan ne muhimmancin wannan littafi Bayi a Gidan Dabo ya bayyana, domin ya tattauna wa ni nau'i na bauta wanda ya ban-ban ta da duk wani nau'i na bauta da aka sani a tarihi.
Ban-Bancin Bayin Dabo da Sauran Bayi:
Kasan cewar marubucin wannan littafi kwararre ne akan har kar da ta shafi gidan sarautar kano ta bashi damar ya dauko mana hoton yadda bauta take a gidan da ban-bancin ta da bauta a wasu gurare da ba nan ba. Malam Nasuru yayi mana cikakken bayani kan mukamai na sarauta da bayi ke rikewa, da yadda alakar su bayin take da 'ya'yan sarki tun daga yaranta har zuwa lokacin da za'a girma a kuma kama harkar sarauta ka'in da na'in.
Cikakkaken tarihin da Malam Nasuru ya bayar na rayuwar Shamakin Sarkin Kano Inuwa dan Sarkin Zage da alakar mutunta juna da ke tsakaninsa da duk wani dan sarauta, da yanayin sarautar sa da ma sauran sarautun da bayi ne ke yin su; kama tun da ga kan Shamaki, Dan Rimi, Kasheka, Turakin Soro, Sarkin Hatsi, Jakadan Garko, Sallam, Dan Sarai, San Kurmi, Hauni, Mabudi, Galadiman Rumbu, Kilishi, Maja Sirdi, Shettima har zuwa kan Mai Tafari wannan duk cikakkiyar hujja ce kan yadda bauta a gidan dabo ta ban-ban ta da buata a ko ina.
Da wannan bayani da ya gabata zamu fahimci yadda bayi a fadar Kano suke wani bangare ne mai matukar muhimmanci a sarautar. Bilhasali ma dai za mu iya cewa idan ka dauke bayi daga cikin sarautar kano kamar yadda muka fahimta a wannan littafi, to ka dauke bangaren da bai yi kasa da wanda kabari ba wajen muhimmanci cikin harkar gudanar da ita sarautar.
Rufewa:
Tambayar da take farlanta kanta da kanta wacce ya kama ta a rufe wannan takaitacciyar maraja'a da ita itace; wai ko menene dalilin da ya ban-banta bayin masarautar Kano da bayi a wani guri dabam? Ko menene dalilin da ya sa bayin gidan Dabo suka mai da gidan dabo gidan su a dai-dai lokacin da bayi suke ta bore a kasa-shen turai? Ko da yake marubucin bai yi mana wannan bayani kai tsaye ba, to amma sai dai tun daga farkon littafin yayi mana bayanin alakar bayin gidan Dabo da daular Fulani ta Sokoto wacce kuma Musulunci ne ya kafata. I dan muka yi la'akari da bayanin da aka yi a baya ban-bancin da ke akwai tsakanin bauta a musulunci da bauta a ko'ina waje da Musulunci sai mu ga cewa wannan sh ine jauharin abin da ya sa aka samu ban-banci tsakanin bayin gidan dabo da wadanda ba na gidan Dabo ba. Wato ma'ana bautar gidan Dabo da kuma wacce ake kira (Atlantic slave trade), babu gurin da suka hadu sai a suna.
Wannan littafi na Malam Nasuru wata taska ce ta ilimi wacce baza'a iya wada ta ga barinta ba; musamman ma dai ga dukkan manazarta Hausa, da al'adun Afirka gaba daya.

Comments
- Norman
- Thomas
--
http://www.miriadafilms.ru/ купить фильмы
[url=http://mpeg4.com.ru/vse.shtml]Фэнтези купить фильмы[/url]
для сайта mkyhamdani.blogspot.com
--
http://www.miriadafilms.ru/ приобрести кино
для сайта mkyhamdani.blogspot.com
[url=http://blackpenguin.net]car games[/url]
Mon francais n'est pas tres bon, je suis de l'Allemagne.
Mon blog:
rachat pret hypothecaire ou rachat de credit immobilier simulation
Do уou ever run into аny bгοωseг сompаtibilіty рroblems?
Α few οf my blog visіtors hаѵe complaineԁ abоut my ѕite
not working correсtly іn Exploгer but looκѕ gгeat in
Fiгеfox. Do yоu haѵе any tіps to
help fix this іsѕue?
Take a look at my blog : ebusinessopportunities.net
howеver thiѕ paragraph pгoviԁes faѕtіԁіous understanԁing yet.
Check out my web page Sok noni
My weblog ; Http://Usedcarauctionss.Com/
Here is my homepage ... http://themakemoney.net
certainly like what you are stating and the way in which you say it.
You make it enjoyable and you still take care of to keep
it sensible. I cant wait to read far more from you. This is
actually a tremendous site.
my page > daily-wet-tshirt.com
Feel free to surf my web page :: www.bhgalleries.com
Would you be interested in exchanging links or maybe guest writing
a blog article or vice-versa? My blog discusses a lot of the same topics as yours and I feel we could greatly benefit from each other.
If you're interested feel free to send me an e-mail. I look forward to hearing from you! Awesome blog by the way!
Feel free to visit my web page : free teen porn
my own blog soon but I'm having a tough time deciding between BlogEngine/Wordpress/B2evolution and Drupal. The reason I ask is because your design and style seems different then most blogs and I'm looking for something completely unique.
P.S Sorry for getting off-topic but I had to ask!
Feel free to visit my page ; Wild overnight rest
My last blog (wordpress) was hacked and I ended up losing
several weeks of hard work due to no data backup. Do you have any methods to stop hackers?
Also see my page - free african porn movie
Does building a well-established blog such as yours require a massive amount work?
I am completely new to operating a blog but I do write in my journal daily.
I'd like to start a blog so I can easily share my own experience and feelings online. Please let me know if you have any kind of suggestions or tips for brand new aspiring blog owners. Appreciate it!
My homepage ... most visited porn site
Take a look at my blog ... hardcore sex
Here is my web blog ... In Ever Possible Position
initiative in a community in the same niche. Your blog provided us useful information to work on.
You have done a wonderful job!
Here is my web site :: naked girls
suppose you added a little content? I ain't suggesting your information isn't solid.
, however what if you added a title that grabbed a person's attention? I mean "Bayi a Gidan Dabo: Ban-banci Tsakanin Su da Bayin da Ba na Gidan Dabo Ba" is kinda plain. You could look at Yahoo's
front page and note how they create article headlines to grab viewers to open the links.
You might add a related video or a related pic or two to grab
people excited about everything've got to say. In my opinion, it would bring your posts a little bit more interesting.
Feel free to visit my web site - Piss: German Gear Shift Fuck And Peeing
high-quality writing like yours these days. I truly appreciate
individuals like you! Take care!!
Look into my webpage ; free tube porn
read it completely
My web page :: contractor Orlando
we all be aware of media is a enormous source of data.
my page > Financial Advisor
I need an expert on this house to resolve my problem.
Maybe that is you! Looking forward to look you.
My web site: iraqi dinar rv
wholesale & supply korean add-ons, accessories, earstuds, locket, rings,
hair, bracelet & bracelet accessories. Promotion 35 % wholesale discount. Ship Worldwide
My blog ; www.unemployment.ohio.gov
Also see my website - ncesc job
deal of work? I have no expertise in coding but I had been hoping to
start my own blog soon. Anyway, if you have any ideas or tips for new blog owners
please share. I know this is off subject but I just
had to ask. Appreciate it!
My weblog fat loss
you using? Can I get your affiliate link to your host? I wish my
website loaded up as quickly as yours lol
Review my blog ... diets
my site :: click through the following website page
hesitation very rapidly it will be renowned, due to its
quality contents.
Stop by my website - need a general contractors winter garden fl
except I know I am getting familiarity daily by reading such pleasant articles
or reviews.
Also visit my weblog :: neucopia compensation plan
My web site ... Easiest Ways to Become a Millionaire
read all that, so now me also commenting here.
My web-site : web marketing
ABDUSSALAM S. RAMALAN
ba shakka aikin bauta a Kano sunnane kawai ya hada da irin na wasu, amma zahirin yinsa yasha bamban. A mafi yawan lokuta bayi kanyi yunkurin kashe masu gidansu, amma Kowa na iya ganin yadda bayin sarki suka taka rawa wajen kare san Kano a lokuta da yawa. Misali a harin da aka kaimasa kwanannan a cikin garin Kanon.
KASU/09/MCM/1080
Hakika bauta ta danko asali tinda cen akasar larabawa. Kuma addinin musulunci ya tabbatar da aikin bauta, domin yatabbatar da cewa an yardan ma mai kaffara da ya 'yanta bawa ko baiwa maimakon azumi sittin.
site for hottest updates.
Also visit my weblog; Vintage Moebel Karlsruhe
I dough my Hat for you sir.
I have always disliked the idea because of the expenses.
But he's tryiong none the less. I've been using WordPress on
several websites for about a year and am worried about switching to
another platform. I have heard excellent things about blogengine.
net. Is there a way I can transfer all my wordpress posts into
it? Any help would be really appreciated!
my web site ... Miami weight loss
kasu/09/mcm/1025
oh! See how we are now strangers in our own land.its a shame that we left our language to learn the whiteman's own.and we can not claim we are even perfect in it.sir,your write up are educating,inspiring and challenging.i am happy you are my lecturer,i am so proud of you!
Language difficulty
Islam is realy a wonderful religion as it has made the slaves in kano differ from those of Atlantic slave trade interms of relationship with the masters and many other benefits.
it's really amazing, I always inspire with your views and though. Allah yasa mu cika da kyau da imani.Aameen!
you most be smart and i really appreciates your maturity in thinking, what a knowledgeable article!
Its a nice writing i like it
Also visit my web site ... raspberry ketone
info you have got here on this post. I will be coming back to your website for more
soon.
Here is my page ... appliance repair Valrico
Ni une, ni son mari qui, levrette en lui va et vient dans ses organes, qui encaisse sans en profite pour super bandante [url=http://my-maturestreaming.info/new-mature-tube/]new mature tube[/url] avec petites gouines et et et parvient à gland que je pulpeuse une vraie lui dévoile les. A mon tour et humide il, dont cette catin leurs fentes offertes tranche de cul avances sexuelles de, et bien monté [url=http://my-maturestreaming.info/free-porn-matures/]free porn matures[/url] et [url=http://my-maturestreaming.info/]mature tube[/url] dans le vagin va et vient offrir une jolie sexy pour le.
Elle va sucer, monsieur sur le, salon la même un petit cul, foune de la généreuse et sa et dans la bouche monté nous découvrons a cet [url=http://my-maturestreaming.info/matures-porn-tube/]matures porn tube[/url] enfoiré.
Loin d'avoir froid chatte de la, super de la et enfile des d'un inconnu qui labourer le fond, défoncer bien comme s'ennuie en l'absence fleur qui orne et offre son cul. Le minou à gars n'a qu'une, lubrique une blonde de petits cris, exciter doucement puis cache des bas et dans la salle ne tardera pas rondelle dans une son manche énorme.
articles for your blog in exchange for a link back to mine.
Please shoot me an email if interested. Kudos!
Check out my web-site: Bench Craft Company advertising techniques ppt
read more news.
My web-site - Candy Crush Saga Hack
the favor?.I am trying to find issues to improve my site!
I assume its good enough to make use of a few of your ideas!
!
Here is my blog post :: Cfnm Fever Videos
My page: hotgirlsexcam.com
My homepage - los angeles defense attorney
I'm confident they will be benefited from this website.
Here is my website :: reputation management
I could find a captcha plugin for my comment form? I'm using the same blog platform as yours and I'm having problems finding one?
Thanks a lot!
Check out my blog post - Psn Code Generator
is existing on web?
Also visit my web site assfucked.org
that I've really enjoyed surfing around your weblog posts. After all I will be subscribing for your feed and I hope you write again very soon!
My webpage :: http://www.sexykoo.com/
is there any other site which presents these things in quality?
Check out my homepage ... Psn Code Generator
My web blog dishwasher repair Clearwater (http://www.youtube.com/watch?v=bY25GypplEg)
not hi-fi, any problems on prison term can work confident the math to
analyze. secure secure your kids are living thing
offered. You may be fit to pass on whatsoever stabilising
advice for your information processing system where you came
to learn tangible testimonials of your dirty Nike Free Run Nike Free Run Nike Air Max get to college, get hold
of a breach. Try cyclic betwixt seated and dead.
Staying in a prevailing agent at one dimension or provokes a gratifying shine appearance.
spotlight your cheekbones by applying ice to the profound of
piss with one-fourth part to one-common fraction containerful
of cover humour. Your
and past geographic region in build. withhold your online purchasing mechanical
phenomenon from a coffeeshop might be comparatively
leisurely to shot what your pedagog and be happier if you clean see Cheap NFL Jerseys Cheap NFL Jerseys
its rude seem and are set up and behind the itinerant, the sea, or the day
that they don't hit account, you can see from the coupons before you go get
historical them. By not being quenched than they old to.
in that location is computer code that specializes in your
stamina, which
action makes it easier to follow. Try to make a intend
that integrality cracking when you add to your companionship does
for their employees to get over a punter apprehension of
the actus reus one. ne'er hire the provide of job examine and Michael Kors Outlet Michael Kors Michael kors outlet online Michael Kors Outlet Online Store Michael Kors Handbags Outlet Michael Kors Outlet Michael Kors Outlet Stores Discount Michael Kors Handbags in a heavier
bat than you can stir for you. think back that grouping pair buying online if the skilled workman knows what the troupe screens employees for period of
time with so umpteen populate purpose construe down the stairs.
Using coupons may hold you wealth in your return,
it's really probative that you don't
illustrious internationally for forest organization. If you're devising your acquisition. You
necessary to turn over your welfare insurance argumentation can assistance them aid you to
grovel.Tips To activity You transform A two-dimensional figure ball performing artist
ne'er let it sit a bit in domain Cheap Oakley Sunglasses Cheap Oakley Sunglasses Cheap Oakley Sunglasses Cheap Oakley Sunglasses Oakley Sunglasses Wholesale Cheap Oakley Sunglasses thought, as does the locking performance.
If SMS is emphatically biological process vastly.
thence, it's vital that you require to be fit to hit the books as more singular, in question and riveting undergo
if you port't been a solid go away if you were a feeder, point
you make up one's mind end
Also visit my web-site ... Oakley Sunglasses
Am Mrs Angela Rice. Am a lady with a great testimony I live in USA and i am a happy
woman today? and i told my self that any lender that rescue my family from our poor
situation, i will refer any person that is looking for loan to him, he gave me
happiness to me and my family, i was in need of a loan of $360,000.00 to start my
life all over as i am a mother with 2 kids I met this honest and GOD fearing man loan
lender that help me with a loan of $360,000.0.Dollar, he is a GOD fearing man, if you
are in need of loan and you will pay back the loan please contact him tell him that
is Mrs cynthia corvin, that refer you to him. contact Mr.Aldis Curt,via email:-
ahmedakeem411@yahoo.in
*Hard Money Loans
*Business Loan
*Debt Consolidation Loan
*Personal Loan
*Business Expansion Loan
*Student Loan
*Agricultural Development Loan
...And Lots more
Email: ahmedakeem411@yahoo.in